http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/a/zaben-2023-kotu-ta-dage-zaman-sauraron-karar-jam-iyyar-labour-ta-kuma-yi-watsi-da-karar-jam-iyyar-app/7086950.html
Shugaba Muhammadu Buhari A yayin zaman kotun na ranar Laraba 10 ga watan Mayu, bayan sauraron jam’iyyar da ta shigar da kara da tawagar lauyoyin da ke kare hukumar INEC, jam’iyyar APC da dan takararta Bola Ahmed Tinubu, lauyan jam’iyyar APP, barista Obed O. Agbo, ya bayyana matsayin jam’iyyar da yake karewa na janye karar da ta shigar a gaban kotu, daga bisani kotu ta yi watsi da kara.