http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/author/grace-alheri-abdu/-g-pp
Nuwamba 28, 2024 DOMIN IYALI: Dokar Haramta Cin Zarafin Bil'adama Kashi Na Uku- Nuwamba, 28, 2024 Nuwamba 26, 2024 Zan Kara Harajin Kashi 25% Kan Kayan Mexico,Canada, Kashi 100 Kan Na China-Trump Zababben Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a ranar Litinin cewa, a ranar farko da ya hau kan karagar mulki, zai sanya harajin kashi 25% kan duk kayayyakin da ake samu daga Mexico da Canada, da kuma karin harajin kashi 10 cikin 100 kan hajoji daga China.