http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/a/italiya-napoli-ta-fara-jin-kamshin-kofin-gasar-serie-a/7071469.html
Idan har Lazio ba ta ci wasanta da Inter Milan a ranar Lahadi ba, Napoli za ta samu nasara. Kungiyar ta Napoli ta shiga wannan karshen mako da tazarar maki 17 da ta ba Lazio. Kazalika an dage wasan Napoli da Udinese daga Talata zuwa Alhamis. Labarai masu alaka Osimhen Ya Dawo Daga Jinya Victor Osimhen Ya Ji Rauni - Napoli Kungiyar Napoli Ta Kawo Karshen Rade-radi Kan Sayar Da Dan Wasanta Osimhem.