http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/author/binta-s-yero/kmpyi
Yero Maris 14, 2025 Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Kira Da A Kawo Karshen Tashin Hankali A Syria Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman kan kasar Syria ya yi kiran da a kawo karshen tashin hankali da kare fararen hula, yayin da kasar ke fama da sabbin tashe-tashen hankula watanni uku bayan hambarar da gwamnatin Bashar al-Assad. Maris 13, 2025 Ministocin Harkokin Wajen Kasashen G7 Zasu Gana Yayin Da Ake Takun Saka Tsakaninsu Da Trump Ministocin harkokin wajen manyan kasashen yammacin...