http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/author/abdulwahab-muhammad/iog__
Agusta 03, 2024 Yan Sanda Sun Kama Masu Zanga-zanga Sama Da 100 A Bauchi Da Gombe “Muna tuhumar su da aikata laifuka da suka hada da tada hankali da jiwa jama’a ko jami’ai rauni ko lalata dukiya,” in ji CP Auwal. Yuli 23, 2024 'Yan Ikilisiyar Methodist Sun Yi Zanga-Zangar Kyamar Auren Jinsi Mabiya Addinin Kirista Iklisiyyar United Methodist Church a Najeriya, sun gudanar da zanga zanga ta lumana don nuna kyama ga batun auren jinsi da wassu Shugabannin Iklisiyar Methodist Church ke kokarin...