http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/author/grace-alheri-abdu/-g-pp
Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika. Subscribe Produced by Grace Alheri Abdu Maris 13, 2025 DOMIN IYALI: Bikin Ranar Mata Ta Duniya, Maris 13, 2025 Bikin wannan shekara ya yi mayar da hankali ne kan yadda za a kawar da shingayen da ke janyo tsaiko wajen cika alkawuran da aka dauka don kyautata rayuwar 'ya mace.